Shugaban Biyaffra, Kanu Ya Bayyana A Isra’ila

▪ Zai Yiwa Atiku Aiki Don Kawar Da Buhari
___¥___
*
Shugaban Kungiyar nan da ke fafitikar kafa kasar Biyafara ta IPOB, Nnamdi Kanu ya bayyana a kasar Isra’la bayan an jima ana zargin sojojin Nijeriya da kashe shi.

Tuni dai, lauyan madugun kafa Biyafaran ya tabbatar da sahihancin faifan bidiyon da aka nuno Nnamdi Kanu ya addu’a a kasar Isra’ila inda ya lauyan ya nuna cewa nan bada jimawa ba Shugaban kungiyar ta IPOB zai kira taron ‘yan Jarida na kasa da kasa.

A bangare daya kuma, Tsohon Ministan Sufuri, Fani Kayode ya bayyana cewa Shugaban Kungiyar ta IPOB, Kanu ya amince ya taimakawa Dan takarar PD

P na Shugaban Kasa, Atiku Abubakar wajen ganin sun kawar da Shugaba Buhari.

naijasole

CLICK TO DROP YOUR COMMENT


Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*