Korarrun Ma’aikata Da Suka Hada Musulmi Da Kirista Sun Yi Wa El-rufai  Tofin Allah Tsine A Garin Lere

A safiyar jiya Talata wasu korarrun ma’aikata sun yi addu’ar Allah ya tarwatsa Elrufa’i a masallacin idin Saminaka dake jihar Kaduna.

Korarrun ma’aikatan sun hada Musulmi da Kiristoci, a yayin da Musulmi suka yi Sallah tare da Alkunuti, Kiristoci kuma suka yi wake-wake da addu’o’i.

Source Rariya

naijasole

CLICK TO DROP YOUR COMMENT


Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*