Connect with us

Arewa

An Sassauta Dokar Hana Zirga-Zirga A Kaduna

Published

on

Gwamnatin jihar kaduna ta sassauta dokar hana Zirga-Zirga a cikin garin Kaduna inda Jama’a za su ci gaba da zirga-zirga da harkokin a yau Lahadi har zuwa karfe 5 na yamma.

Kakakin gwamnatin jihar, Samuel Aruwa ya ce a gobe Litinin kuma za a iya zirga-zirga daga karfe 6 na safe zuwa 5 na yamma sai dai kuma dokar hana yawon dare tana nan daram.

Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Facebook

Advertisement

Trending