Photos: Real Madrid Ta Dauki Kofin Zakarun Turai Karo Na Uku A Jere

DA DUMIDUMINSA
Real Madrid Ta Dauki Kofin Zakarun Turai Karo Na Uku A Jere Bayan Ta Lakada Liverpool Da Ci 3-1
Babu kungiyar da ta taba cin gasar karo biyu a jere balle sau uku a tarihin gasar, sai Real Madrid.
Ta Tabbata Real Madrid Ce Duniyar Kwallon Kafa, Cewar Hukumar Kwallon Kafa Ta Turai, UEFA
Jadawalin shekarun da Madrid ta ci kofin Zakarun Turai
Sai kuma hotunan murnar cin kofin da ta yi na wannan shekarar.
👑 Real Madrid C.F. 👑
🏆 1956
🏆 1957
🏆 1958
🏆 1959
🏆 1960
🏆 1966
🏆 1998
🏆 2000
🏆 2002
🏆 2014
🏆 2016
🏆 2017
🏆 2018
#UCLfinal

naijasole

CLICK TO DROP YOUR COMMENT


Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*