Na Yafewa Kwankwaso Da Mabiyansa Yan Kwankwasiyya – Ganduje

Rahotanni dake zuwa mana sun nuna cewa Gwamnan jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana cewa ya yafewa Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso.
A cewar gwamnan ya yafewa mabiyan Sanatan Sannan kuma ya yi kira ga sanatan da su ajiye duk wata gaba a gefe su zo a tafi tare domin ciyar da jiharsu ta Kano gaba.
Ganduje Yace:“Na Yafewa Kwankwaso da Mabiyansa ‘Yan Kwankwasiyya, don haka ina kira gare su da su zo a tafi tare domin ciyar da jihar Kano gaba.”
Yayinda ake shirye-shiryen zaben 2019, manyan masu ruwa da tsaki sunyi yunkurin nuna goyon bayansu ga ‘yan takara uku daga yankin arewa maso yamma don ganin sun lashe kujerar shugabancin kasa.

naijasole

CLICK TO DROP YOUR COMMENT


Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*