Majalisar Dokoki Ta Mikawa Buhari Kasafin Kudin 2018

A Yau Ne Majalisar Dokoki Ta Mikawa Buhari Kasafin Kudin 2018
____¥____
*
A yau Juma’a ne, ake sa ran majalisar dokoki za ta mikawa Shugaba Muhammad Buhari kasafin kudin 2018 wanda suka tantance don rattaba hannu kan kasafin.
A jiya Alhamis ne dai, Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Bukola Saraki ya tabbatar da cewa za za mika kasafin ga Fadar Shugaban kasa bayan watanni shida da kasafin ya yi a hannun majalisar tun bayan da Buhari ya gabatar masu da shi.
Source Rariya

naijasole

CLICK TO DROP YOUR COMMENT


Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*