Gwamnati Ta Bayyana Hutun Ranar Dimokradiyya

*
Gwamnatin tarayya ta bayyana ranar 28 ga watan Mayu a matsayin ranar hutu na bukukuwan ranar dimokradiyya wanda ake yi a kowace shekara.
Shin wane irin ci gaba aka samu a tsarin dimokradiyyar Nijeriya?

naijasole

CLICK TO DROP YOUR COMMENT


Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*