Gwamna Tambuwal Ya Yi Bude Baki Da Musakai Tare Da Ba Su Tallafin Kudi


A LOKACIN DA GWAMNA TAMBUWAL NA JIHAR SOKOTO KE BUDA BAKI DA MUSAKAN JIHAR.
A SOKOTO DUK WATAN ALLAH ANA BAIWA MUSAKAI TALLAFIN KUDI NAIRA DUBU SHIDA DA DARI BIYAR GA MUSAKAI SU KUSAN DUBU BAKWAI DAKE FADIN JIHAR.
DAGA MUKHTAR HALIRU TAMBUWAL SOKOTO.

naijasole

CLICK TO DROP YOUR COMMENT


Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*