Naira Miliyan 50 Atiku Ya Bani – Fati Muhammad

Tsohuwar shahararriyar jarumar kamfanin
shirya fina-finan Hausa na Kannywood,
Fati Mohammed tayi raddi ga magoya
bayan shugaban kasa Muhammadu Buhari.
Ta bayyana cewa babu makawa miliyan
50 tsohon mataimakin shugaban kasa
Atiku Abubakar ya bata domin yi masa
kamfen.
Inda tace duk masu zage-zage wanene
ya ji shigar kudi a asusun sa. Ta kuma
ce me zaa yi da Buhari da baya bad a
ko sisi.
Ta wallafa a shafinta kamar haka:
“Kowa ma ya sani wallahi miliyan
Hamsin (N50 Million) Atiku ya bani.
“Duk masu zage zage waye ya ji nalert
irin nawa.
“Me ake yi da Buhari ko sisi baku samu
wajen shi.
“Don Allah ko ku ne kuka ji wannan
alert in zaku biye wa wani Buhari?”
Source :naij hausa

naijasole

CLICK TO DROP YOUR COMMENT


Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*