Farashin Kuli Kuli Ya Tashi A Kasashen Duniya

Labari dake zuwa mana ya nuna cewa wannan cincin din gargajiya wanda aka fi sani kuli-kuli ya samu Karin matsayi.

A yanzu haka ana ci kasuwa kuli-kuli kasashen waje wanda suka hada da kasashen Birtaniya, Kanada dama Malesiya.
Shafin BBC Hausa sun rahoto yaadda wata matashiya mai suna Fatima wacce ta kasance mammalakiyar kwalin digiri ta rungumi sana’ar ta kuli-kuli.
A yanzu haka jarumar na siyar da shi a nan gida Najeriya dama kasar waje, inda ta jaddada cewa ita taga sana’ar yi.
Daga karshe Fatima ta bayyana cewa ko a yau ta samu aikin gwamnati bazata watsar da sana’ar kuli-kuli ba.
Kamar yadda kuka sani a yanzu ana fama da wahala na rashin aikinyi a kasar, wanda hakan yasa mutaane da dama ajiye kwalinsu na digiri domin kama aikin hannu.
Source :naij hausa

naijasole

CLICK TO DROP YOUR COMMENT


Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*