Rarara Ya Sake Caccakar Sanata Kwankwaso A Sabuwar Wakarsa


Fitaccen mawakin siyasar, Daudau Kahutu Rarara a sabuwar wakar ta sa mai taken ‘Sannu da sauka Dattijo’, ya ce da sake wajen mutanen Kano a zaben 2019 don kuwa sai an darje wajen zaben Sanatan tsakiya na Jihar Kano, wato mazabar da tsohon Gwamna Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso yake wakilta.
Rarara ya ce shi kuma Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje sai ya yi tazarce babu kakkautawa.

naijasole

CLICK TO DROP YOUR COMMENT


Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*