Video: Daga Jama'a Episode 1.. Shin Zaka Zabi Buhari A 20191AREWA TV tazo muku da wani sabon shirin ta mai suna DAGA JAMA’A, shirin da za tana ji ra’ayin mutane dan gane da mastala da muke fistuka a Arewa da ma Najeriya gaba daya…
Wanna Sati mu zagaya garin Bauchi da jin ra’ayin jama’a akan SHIN ZAKA ZABI BUHARI A 2019
Ga shirin DAGA JAMA’A

           

naijasole

CLICK TO DROP YOUR COMMENT


Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*