Photos: Mawaki Banky W Na Shirin Angwancewa


shahrarren Mawaki Najeriya Olubankole Wellington wanda aka fi sanni da Banky W na shirin angwancewa, da amaryarsa jaruma Nollywood Adesua Etomi, shidai Banky W yana daya daga cikin manya mawaka Najeriya wanda basu da mata ko budurwa,
Ga hutunan su

naijasole

CLICK TO DROP YOUR COMMENT


Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*