Photos: An Kama Fasto Da Kokon Kan Mutum


Wani mai suna Alimi Isaiah da ya yi ikrarin shi Fasto ne wanda kuma ya yi ikrarin shine shugaban cocin C&S Idapomimo Zion, 
dake yankin Alagbado a jihar Lagos, ya shiga hannun rundunar ‘yan sanda sakamakon kama shi da kokon kan mutum da sauran wasu kayayyakin tsafi.

naijasole

CLICK TO DROP YOUR COMMENT


Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*