Obasanjo, IBB Da Abdulsalami Sun Yi Ganawar Sirri A Minna

Majiyarmu ta rawaito cewa zaman wanda aka dauki kusan awanni biyu ana tattaunawa a gidan IBB, duk da cewa babu tabbacin makasudin yinsa, amma bincike ya nuna cewa ba ya rasa nasaba da al’amuran da suka jibanci kasa.
An yi zaman ne a yammaci jiya Litinin

naijasole

CLICK TO DROP YOUR COMMENT


Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*