Connect with us

Arewa

Gwamnati Za Ta Dauki Ma'aikata 47,000 Don Gyaran Hanyoyi

Published

on

Ministan Ayyuka da Hasken Wutar Lantarki, Babatunde Fashola ya bayyana cewa gwamnatin tarayya za ta dauki kananan ma’aikata kusan 47,000 don gudanar aikin gina da gyaran manyan titinan kasar nan.
Ministan ya kara da cewa gwamnati za ta hada kai da majalisar tarayya don ganin samun nasarar aiwatar da shirin inda ya nuna muhimmancin ilimin fasaha wanda a cewarsa ta haka ne kananan kasashe suka bunkasa.

Source Rariya 
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Facebook

Advertisement

Trending