Buhari Ya Samu Sauki Zai Kuma Ci Gaba Da Mulkin Nijeriya, – A'isha Buhari

Daga Rariya
Uwargidan shugaban kasa A’isha Buhari ta bayyana cewa, rashin lafiyar mijinta ba kamar yadda ake zuzutawa ba ne.
Uwargidan ahugaban kasan ta yi wannan bayani ne a shafin ta na Twitter, inda ta kara da cewa shugaban kasa Muhammadu Buhari ya samu sauki zai kuma ci gaba da gudanar da ayyukan da suka rataya a wuyansa.

naijasole

CLICK TO DROP YOUR COMMENT


Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*