Yan Sanda A Jihar Jigawa Sun Cafke Sule Lamido

Daga Jaridar Rariya
Rundunar ‘Yan Sanda A Jihar Kano, Sun Cafke, Tsohon Gwamnan Jihar Jigawa Sule Lamido.
Sai Dai Kawo Yanzu Ba’asan Dalilin Kama Tsohon Gwamnan ba, Amma Mutane Suna Zargin Kamun Nashi Yana  Da Nasaba Da Kalaman Tada Hankalin Al’ummar Dashi Tsohon Gwamnan Yake Yawan yi A ‘Yan Kwanakin nan.
Yanzu Haka Dai Tsohon Gwamnan Yana Tsare A Ofishin ‘Yan Sanda Na Zone 1 Dake Jihar Kano.
Amma Har yanzu Rundunar ‘Yan Sanda Ba ta ce Komai ba Dan Gane Da Kamun Nashi.

naijasole

CLICK TO DROP YOUR COMMENT


Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*