Video: KIWON LAFIYA Hausa Short Drama

UNAS FILM PRODUCTION dake jihar Bauchi ta fito muku da wani sabon drama mai suna KIWON LAFIYA, Drama Dai anyi shine da Fadakar da al’umma akan zub da shara a hanyar ruwa..shirin dai kamfanin 1Arewa Media Concept ne ta dau nauyi kawo muku tare da hadin kan Unas. wanda kuma ya bayar Umarni shirin dai Adam Dexter

Ga video daga nan kasa

Press Play to Watch
naijasole

CLICK TO DROP YOUR COMMENT


Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*