Photos: Ahmed Musa Na Shirin Auren Juliet Bayan Ya Rabu Da Jamila


Bayan ya saki matan Jamila, shahrarren dan wasan kwallon kafa Najeriya Ahmed Musa na shirin aure wata me suna Juliet..ana sa ran za ayi aure ne a ranar daya ga watan Yuni na wanna shekara.
ga Hotunan Ahmed Musa da juliet daga nan kasa

naijasole

CLICK TO DROP YOUR COMMENT


Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*