Masarautar Kano Ta Karyata Zargin Salwantar Da Kudaden Ajiyarta

Daga Rariya
A wani mataki na wanke kanta daga zargin salwantar da kudaden ajiyarta, masarautar Kano ta yi ikirarin Sarkin Kano, a lokacin da  Alhaji Muhammad Sanusi II  da ya hau kan karagar mulki ya gaji Naira Bilyan 1,9 ne kacal a asusun ajiyar banki na masarautar sabanin Naira Bilyan hudu da ake yayatawa.
Da yake Magana a madadin sarkin, Walin Kano, Alhaji Mahe Abashin Wali ya Sarkin  ya karyata zargin da ake yi kan cewa Sarkin ya salwantar da Naira Bilyan shida a ‘yan tsawon shekaru da ya yi kan karagar mulki inda ya ce masarautar ta kashe ANaira Bilyan 4.3 ne.

naijasole

CLICK TO DROP YOUR COMMENT


Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*