Allah Yayiwa Mahaifiyar Samira Saje Rasuwa


Innalillahi wainna illaihin rajiun Allah yayi wa mahaifiyar jarumar Kannywood Samira saje Rasuwa.. ta rasu ne bayan wani rashin lafiya da take fama dashi.. Allah ya jikan ta.. Ameen

naijasole

CLICK TO DROP YOUR COMMENT


Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*