Photos: 'Yan Fim Din Hausa A Amurka

Hotunan ‘Yan Fim Din Hausa A Amurka
Daga cikin jaruman da suka tafi karo ilmin a kasar Amurkan a ranar Talatar da ta gabata, akwai Ali Nuhu, Bello Mohammed Bello, Hassan Giggs, Nazifi Asnanic, Kamal S. Alkali, Hadiza Gabon, Hauwa Maina da sauransu.

naijasole

CLICK TO DROP YOUR COMMENT


Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*