Photos: An Tsinta Wani Jariri A Keffi

Wani Jariri Da Aka Tsinta Dazu A Cikin Wani Daji A Gefen Garin Keffi Dake Jihar Nassarawa. Inda Yanzu Haka Yana Kan Samun Kulawa A Hannun Magajiyar Keffi.

naijasole

CLICK TO DROP YOUR COMMENT


Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*