Yanda Ake Hada Macaroni Mai Romo

Macaroni mai romo
==================
KAYAN HADIN:-
~Macaroni.
~Hanta.
~Tomatur.
~Attaruhu.
~Tattasai.
~Koran wake.
~Karas.
~Kabeji.
~Kayan kamshin girk
~Albasa.
~Mai.
~Magi.
~Gishiri.
~**YADDA AKE YI:-
Dafar ko za’a tafasa
hanta da kayan kam-
shi,Anika kayan miya
sannan asoya da mai,Koran waked da
karas.Bayan sun so-
yu sai asa sanwa da
sauran kayan dandan
on girkin yanda zai danyi rumo rumo,ta
na da huwa,sai a sau
ke….!
***ACI LAFIYA***

naijasole

CLICK TO DROP YOUR COMMENT


Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*