Yadda zaki hada mango juice.

MANGO JUICE.
1. Zaki nemi mangoro guda biyu.
2. Sugar.
3. Lemon tsami guda daya.
4. Lemon zaki guda biyu.
5. Flavour.
6. Foster clerk idan kina so.
Zaki bare bawon mangoronki daga nan sai ki yayyanka a markada sai ki matse duka lemon ki ki saka sugar a ciki dai dai yanda zai miki sai ki zuba flavour ki da foster clerk naki sai ki saka a fridge yayi sanyi sai asha.

naijasole

CLICK TO DROP YOUR COMMENT


Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*