[Photos] Buhari Ya Halarci Jana'izar Sarkin Borgu

Shugaba Muhammadu Buhari ya halarci a binnen Sarkin Borgu wanda ya rasu. An yi binnen Alhaji Haliru Dantoro Kitoro III a karamar hukumar Bussa, a jihar Nija.
Shugaba Buhari ya nuna juyayi da karamar hukumar Bussa da mutanen jihar Nija gaba daya kan mutuwan sarkin na’alada mai girma.
Ga hotunam daga binnen:

naijasole

CLICK TO DROP YOUR COMMENT


Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*