Kira Da Babban Murya Zuwa Ga Rector Na Kaduna Polytechnic.

   Katausayawa yayan talakawa mana ko sokake subar karatun.Ace duk me carryover idan zaiyi resitting saiya biya almost 38000 musamman yan evening class.Ina kake tunanin zasu sami wannan kudin yawancinsu yayan talakawane.
    Muna fata zaka dubesu da idon basira. sata kake so dan talaka yayi ya biya ko kai da haka kayi naka karatun gaskiya muna kira ga gwamnatin tarayya da tayi gyara a harkan ilimi don komai dada lalace wa yakeyi ga tsadan karatu ga rashin aikinyi ga talauci ta yaya terrorist ba zasuyi yawa ba? Idan an tsawala wasu abubuwan sai a sassauta ma dan talaka wasu abubuwan shima yaji dadi ta wani farni wallhy terrorist zasu ragu idan har akwai aikinyi talauci shi yake sa a shiga taaddanci.
Bashir ladan yuguda
04 – 11 – 2015

naijasole

CLICK TO DROP YOUR COMMENT


Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*