[Download & Watch Trailer ] Gamu Nan Dai Starring Ali Nuhu,Ramadan Booth, Nuhu Abdullahi

         

Hmm Duk dai irin jira da muke mu ga ansake wanna sabon fim din,,kamfanin FKD ta sake official Trailer na sabon fim din ta na GAMU NAN DAI..fim din yana fadakar wa ne akan yanda matasan yanxu ke tunani..da kuma yanda suke tafiyar da rayuwar su

Cast
Ali Nuhu
Nuhu Abdullahi
Abdul M shariff
Ramadan Booth
Haruna Talle Mai Fata
Garzali Miko
Shamsu Dan iya

naijasole

CLICK TO DROP YOUR COMMENT


Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*