Yanda Ake Hada Kunun Shinkafa

KUNUN SHINKAFA
• Shinkafa gwangwn 2
• Madara peak 1
Sukari
• Kwakwa 1
zaki wanke shinkafarki ki bayar a markado miki ki tace sannan ki bare kwakwarki ki kankare bakin bayanta ki gogata a abin goga {kubewa} amma kanana sai ki dora tukunya a murhu ki zuba ruwa yadda zai yi miki,
sai ki kawo kwakwar nan ki zuba a c2iki su tafaso tare idan bakyason citon zaki iya kwashewa amma dashi yafi dadi,saiki kawo kullun nan ki dama kamar kunu,idan kina son lemon tsami zaki iya sa dan kadan,sai ki sa suga da madara ki juye a flas,,,,,
admnAsma’u Garba

naijasole

CLICK TO DROP YOUR COMMENT


Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*