Yanda Ake Hada Farfesun Dankalin Turawa Da Kaza

FARFESUN DANKALIN TURAWA DA KAZA.
• kaza
• dankalin turawa
• karas
• curry
• maggi
• thyme
• karas
• tattasai da tumatir da gishiri.
Da farko uwargida zaki fere dankalin ki,ki yayyanka kanana.sai ki dauraye kazar ki,ki sulalata da maggi da curry da gishiri da thyme da tattasai da tumatir idan kin jajjaga su,idan ya sulala sai zuba karas data kankare bayan ta yayyan ka a ciki,ki zuba dankalin shima ki juya har zuwa lokacin da zaiyi.Wannan girkin anfi yi da safe domin ai break da shi.
admn Sadia tafida

naijasole

CLICK TO DROP YOUR COMMENT


Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*