Shugaban Karuwai Najeriya Jessica Elvis Ta Mutu

Jessica Elvis wanda ita ce shugaban Karuwai Najeriya ta mutu ne a dare jiya a babban asibiti Lagos ,Ita Jessica yar garin lagos ce,kuma yar shekara 36.
A baya dai ansan ta ne da yi alkawarin sai ta kwanta da wizkid ko Ronaldo kafin tayi retiya..kuma a lokacin zabe tayi alkawari ma duk wani da lagos wanda ya zabi Apc[Buhari ko Ambode] zaiyi zina kyauta har indan ya zabi APC..Har yanxu dai basan me yasa me ta.. amma wasu ce cutar kanjamo ne ya kashe ta

naijasole

CLICK TO DROP YOUR COMMENT


Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*