Sarkin Borgu Kitoro III Ya Rasu

Sarkin Borgu na jihar Niger Alhaji Haliru Dantoro Kitoro III Ya rasu a asibiti Jamus sakamakon wani rashi lafiya da yake fama dashi.
Alhaji Haliru Dantoro dai yana cikin manya sarakuna a arewan cin Najeriya..za ayi jana’izar shi da zaran a dawo dashi daga jamus

naijasole

CLICK TO DROP YOUR COMMENT


Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*