[Photos] Shin Nafisah Abdullahi Ya Dace Ta Koyar Da Tarbiyya

SHIN WA YAKAMATA YA KOYAR DA TARBIYYA?. a tunanin wanda yasamu tarbiya mai kyau shine yakamata ya koyar da tarbiya.kalubale gareki NAFISA. wannan hoton kadai ya isa ya gwada wa duniya cewa ke wacece kuma ya rayuwanki yake.natabbatar idan baki nuna irin wannan dabi’un naki a fili ba mutane bazasu taba yarda cewa NAFISAN datayi ya daga allah tanada wannan dabi’ar ba.ashe abun ba haka yake ba.aganina baki chan chanta ba ko kadan ki kira kanki me koyarda tarbiya ko dabi’u nagari
Nafisa tare da Ibrahim Shuibu a party
naijasole

CLICK TO DROP YOUR COMMENT


Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*