[Photos] Buhari Ya Isa Indiya

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya isa indiya… Buhari dai zai halarci taro India-africa sumit.. wanda ake sa ran zai kai kwana hudu a kasar Indiya.. wanna hotuna da aka dauka yayi da sauka a Indirha Ghandi international airport

naijasole

CLICK TO DROP YOUR COMMENT


Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*