Menene So Da Kauna

So da kauna, wani shauki/hali ne wanda ke kama da juna wurin tantancesa a ilimance, haka kuma a aikace .
.
Ka santuwar cewa ba kowa ke sanin abunda yake aikatawa ba a tsakanin mu, ko kuma, me masoyina masoyiyata ke yi man daga cikin wannan halaye.
.
Kowannen anayinsu ne ba tare da mutum yasan me yake aikatawa ba, kasancewar baya iya tantancewa tsakanin biyun nan me suke nufi.
.
Ko wannen su aikatasu halal ne a addinin muslumci, saidai wani yafi wani, daraja a idan shari’a kasancewar muhimmancin sa da amfaninsa tsakanin masoya.
.
Hmm nasan wasu zasuyi mamaki akan cewar me ya hada addini da soyayya, tirqashi…
.
To ka sani Madarar da zumur ilimin soyayya tatacce daga addinin muslunci, yake.
.
Haka kuma duk wanda yabi tsarin soyayya a muslumci, ba shakka zai yi soyayya wacce take tatatta, kuma amintatta.
.
Wacce babu yaurada ko ha’incin juna tsakanin masoya.
.
Please like Us On   Facebook
Follow us on   Twitter

naijasole

CLICK TO DROP YOUR COMMENT


Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*