[Graphic Photos] An Kashe Shugaban Al-Qaeda Na Syria

An bayar da rahotun cewa an kashe shugaban
Al-Qaeda Syria Sheikh Abu Sulaiman Al Masri
a daren jiya..har yanzu dai ba san yaya aka kashe ba.. amma ya rasu ne a gari Aleppo dake Syria

naijasole

CLICK TO DROP YOUR COMMENT


Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*