Dan jaridar Freedom na fuskantar barazana

Kwamitin kare hakkin ‘yan Jarida a Najeriya ya baiyana damuwa da barazanar da wasu mutane suka yi wa wani dan Jarida na gidan rediyon Freedom a Kano Nasiru Salisu Zango game da labarin da ya wallafa na zargin lalata yara a wata makaranta mai zaman kanta a Kano

naijasole

CLICK TO DROP YOUR COMMENT


Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*