Ana Mastala Mai A Najeriya

Rahotanni daga wasu sassan Nijeriya na cewa matsalar karancin man fetur na sake kunno kai inda masu ababan hawa da sauran masu amfani da man na fetur ke shan wahalar samunsa.
Jihar Bauchi dai na daya daga cikin wuraren dake fama da matsalar inda galibin gidajen mai basa sayar da man.
Wasu sun danganta matsalar a kan dilalan man fetur wadanda ba sa son su sayar da man abin da kuma dilalan man fetur din suka musanta.
A baya baya nan ne kamfanin mai na Najeriya watau NNPC ya gargadi ‘ Najeriya a kan su daina siyan mai domin su adana

naijasole

CLICK TO DROP YOUR COMMENT


Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*