An soke zaben 'yan majalisar dokokin Ribas

Kotun da ke sauraren kararrakin zabe a Najeriya ta soke
zabukan ‘yan majalisar dokokin jihar Ribas guda 21 cikin
su har da kakakin majalisar.
Dukkan ‘yan majalisar dokokin ‘yan jam’iyyar PDP ne.
Kotun, wacce ke zaman ta a Abuja, ta ce zaben ‘yan
majalisar na cike da kura-kurai
Da ma dai ‘yan majalisa 32 ne a majalisar dokokin jihar ta
Ribas.
A makon jiya ne wata kotun ta soke zaben gwamnan
jihar, Nyesom Wike, tana mai cewa an tafka magudi a
zaben sa .

naijasole

CLICK TO DROP YOUR COMMENT


Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*