An Kai Hari A Masallacin GRA Dake Maiduguri

Wani dan kunar bakin wake kamar dan ta’addan Boko Haram ya kai hari wani Massallaci a Maiduguri, birnin jihar Borno.
Hare-haren ta auku a yau Juma’a 23, ga watan Oktoba da safe inda musulmai sun tari a massallaci na sallah Asubahi a tsohon unguwar GRA a gari mai matsalan.
Jaridar Sahara Reporters ta ruwaito wanda bata da ilimi lambar Musulmai da suka mutu. Amma wani maishaidi ya bayyana wanda mutane 18 sun rasu.
Wani dan kunar bakin wake guda daya shine ya tashi bam. Amma talalan shi sun tsere a lokacin sauran yan banga a unguwar sun bi su.
Jaridar Premium Times na rahoto wanda wani dan unguwar yace fashewar guda 2 ta auku a wurin Jiddari Polo a daidai karfe 5 da safe a lokacin Musulmai suka yi sallah Asubahi a jama’a.
A yanzu, masu tsaro sun hana wurin, inda ma’aikata masu ceta suna samu wadanda sun raunata.
Wani jami’i mai hudda da jama’a na Civilian-JTF, Abbas Gaya ya gaya ma yan jarida. Yace: “Fashewar guda biyu ta auku a Massallaci a Jiddari Polo, kusa da fadar Babban Kotun Tarayya.”
Kuma wani dan civilian JTF a wurin harin bam ya tabbatar wanda: “A yanzu, mun dauki gawawaki 18 zuwa Asibiti da mutane wadanda sun raunata.”

naijasole

CLICK TO DROP YOUR COMMENT


Be the first to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.


*